Magana Jari Ce 1 2 3

Magana Jari Ce 1 2 3

By Abdulkarim Nasir

  • Category: Entertainment
  • Release Date: 2019-12-10
  • Current Version: 1.1
  • Adult Rating: 4+
  • File Size: 352.23 MB
  • Developer: Abdulkarim Nasir
  • Compatibility: Requires iOS 11.0 or later.
Score: 5
5
From 1 Ratings

Description

Time 4 Hausa Entertainment: All in ONE Magana Jari Ce mp3 & pdf (Part 1, part 2 & part 3) The app speaks for itself. Please see the screenshots! Each story is on its own. Arranged carefully and titled accordingly. App Contents: MAGANA JARI CE LITTAFI NA DAYA * Magana Jari Ce 1 * Labarin Bororo Da Dan Zaki * Banza Ta Kori Wofi * Sauna Kira Mana Shashasha, In Kaga Sakarai Ku Taho Tare * Labarin Auta Dan Sarkin Noma Da Naman Jeji * Labarin Sahoro Da Sahorama : magana jari ce part 1 audio * Labarin Wani Bakauye Da Wadansu Yan Birni * Labarin Wani Aku Da Matar Ubangidansa * Labarin Sarkin Zairana Da Sarkin Bokaye Gara * Labarin Kyanwa Da Bera : magana jari ce na uku audio * Labarin Wani Jaki Da Sa * Yadda Muka Yi Da Ubangijina Ojo * In Ajali Yayi Kira, Ko Babu Ciwo A Je * Labarin Wadansu Abokai Su Uku * Munafuncin Dodo, Ya Kan Ci Mai Shi * Abun Da Mutum Ya Shuka Shi Zai Girba, In Hairan Hairan, In Sharran Sharran : littafin magana jarice * Fara Koyon Mulki Da Baki Kafin Ka Koyi Mulki Da Hannu * Babban Mugun Abu Gun 'Da Yayi Hushi Da Iyayensa * Banza Girman Mahaukaci, Karamin Mai Wayo Ya Fi Shi * Labarin Sarkin Busa : magana jari ce part 1 * Kowa Yayi Kokarin Ya Sami Fiye Da Abun Da Allah Ya Nufeshi Da Shi, Ya Ja Wa Kansa Lalacewa : magana jari ce part 1 audio * Labarin Annabi Sulaimanu * Ba Wahalalle Sai Mai Kwadayi * Saurin Fushi Shi Ke Kawo Da Na Sani * Raina Kama Kaga Gayya * Shaihu Mujaddadi Dan Hodiyo Da Umaru Mu'Alkamu * Shaihu Dan Hodiyo Da Madugu * Shaihu Dan Hodiyo Da Wani Malami * Sauri Ya Haifi Nawa MAGANA JARI CE LITTAFI NA BIYU * Magana Jari Ce 2 * Yaro Tsaya Matsayinka, Kada Zancen Yan Duniya Ya Rude Ka * Ba Ruwan Arziki Da Mugun Gashi, Wanda Allah Ya Ba Hakuri Ya Fi a Zage Shi * Kalala Da Kalalatu * Yusha'u Na-Narimi-Dutse-Ba-Ka Fargaba * Mara Gaskiya Ko Cikin Ruwa Yayi Jibi * Ba Gaskiya Bace A Bar Bida Ga Sharia, Kai Dai a Samo Sa'a * Sarkin Noma Da 'Ya'yansa * Da Muguwar Rawa Gwamma Kin Tashi * Labarin Jimrau Dan Sarkin Noma Na Biyu * Labarin Wani Makaho : magana jari ce part 2 * Labarin Kosau Dan Sarkin Noma Na Fari * Anki Cin Biri, Anci Dila * Gamuwar Kosau Da Jimrau Da Nomau * Jarrabawar Da Aka Yiwa Sarkin Barayi Nomau * Wadansu Madinka Guda Uku * Kuda Wajen Kwadayi A Kan Mutu * Yaro Bari Murna Karenka Ya Kama Zaki * Kukan Kurciya Ma Jawabi Ne, Mai Hankali Ke Ganewa * Wani Sarki Da Yaronsa * Zafin Nema Ba Ya Kawo Samu * Allah Na Taimakon Wanda Ya Taimaki Kansa * Labarin Ja'iru Dan Sama Jannati * Wadansu Yan Kama Da Yan Sama Jannati * Sarkin Farisa Da Wani Bahindi * Wadansu Samari Su Uku * Kama Da Wane Ba Wane Bane * Labarin Kamaruzzaman Dan Sarki Shahruzzaman * Labarin Amjadu Da Asadu * Kyale Maketaci Yayi Ta Halinsa, Kome Ya Jima Zamani Na Nan * In Maye Na Da Hankali Ba Ya Fid Da Maitarsa A Fili * Iya Gani Iya Kyalewa : magana jari ce part 2 * Rana Ta Karshe MAGANA JARI CE LITTAFI NA UKU * MAGANA JARI CE 3 * KOWA YA DOGARA GA ALLAH, KADA YA JI TSORON HASSADA, BALLE KETA * IN ALLAH YA TAIMAKEKA KAI KUMA KA TAIMAKI NA BAYA GAREKA * GIRMAN KAI RAWANIN TSIYA * WANDA KE WULAKANTA JAMA'A DUK YA GA IYAKARSA * DAN HAKIN DA KA RAINA SHI KE TSONE MAKA IDO * ALHERI DANKO NE, BA SHI FADUWA KASA BANZA * MUNAFUNCI DODO, YA KAN CI MAI SHI * KWADAYI MABUDIN WAHALA, IM BA KWADAYI, BA WULAKANCI * YARO BATA HANKALIN DARE KAYI SUNA * KAREN BANA SHIKE MAGANIN ZOMON BANA * IN ZAKA GINA RAMIN MUGUNTA, GINA SHI GAJERE * RAMA CUTA GA MACUCI IBADA : magana jarice 3 mp3 * MAI ARZIKI KO A KWARA YA SAI DA RUWA * LABARIN SARKI JATAU : magana jari ce part 3 * SA'A WADDA TAFI MANYAN KAYA : magana jari ce audio 3 * HASSADA GA MAI RABO TAKI : magana jari ce part 3 audio * ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA, KO ANA MUZURU ANA SHAHO, SAI YA YI : magana jari ce na uku audio * MAI RABON SHAN DUKA BA YA JIN KWABO, SAI YA SHA * LABARIN SUSUSU DA SHASHASHA * KOWA YA DAKA RAWAN WANI, YA RASA TURMIN DAKA TASA * SAI BANGO YA TSAGE KADANGARE KE SAMUN WURIN SHIGA Complete Magana jarice 3 audio now available in the app!

Screenshots

keyboard_arrow_up